
Shahararren dan Forex, Dapo Wills ya bayyana cewa, Kawunsa na zaunene a Legas amma idan zai ci Kifi, baya cin wanda ake sayarwa a Legas.
Yace Landan yake aikawa a siyo kifin a sako mai shi a jirgi sannan a kawo ya ci.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi wadda ta watsu sosai a kafafen sadarwa.
Kalli Bidiyon hirar a kasa: