Wednesday, April 8
Shadow

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a gobe zai je Jos dan halartar jana’izar mahaifiyar shugaban APC

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai halarci wajan jana’izar mahaifiyar shugaban jam’iyyar APC, Nana Lydia Yilwatda Goshwe a Jos, Gobe Asabar

Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga yace Tinubu zai taso daga Legas zuwa Jos a gobe Asabar kuma idan aka kammala, zai koma Legas a goben.

Karanta Wannan  Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta goge Hotonta da ya jawo cece-kuce inda ta gyarashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *