Matar nan data daina cin duk wani abu da wuta ta taba ko aka dafa me suna Karolina Krzyżak, ta rigamu gidan gaskiya.
Matar asalinta ‘yar kasar Poland ce amma ta mutu ne a gain Bali
Da yawa sun zargeta da cutar da kanta.