Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Malmin Imamu Malik Dan Shi’ane sannan Turawan Ingila ne suka kawo Wahabiyanci dan raba kan Musulmai >>Inji Malam Nura Khalid

Malam Nura Kalid ya bayyana cewa da yawa basu sani ba, malamin Imamu Malik dan shine, yana daya daga cikin limaman Shi’a.

Sannan yace Ita kuma Wahabiyanci, Turawan ne suka kawo ta fan raba kan musulmai.

Ya bayyana hakane a wannan Bidiyon na kasa:

Karanta Wannan  Kalli Hotuna da Bidiyo: 'Yar Arewa, A'isha Abubakar na shan suka saboda kalar kayan data saka a wajan gasar Sarauniyar kyau ta Najeriya data shiga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *