Friday, September 4
Shadow

Dangote ya samu Naira Biliyan 600 a rana daya kacal, Kuma Matsayinsa ya karu a tsakanin masu kudin Duniya

Dangote ya kama hanyar zama dan Afrika na farko da zai mallaki Zunzurutun kudade har dala Biliyan $30.

Rahoton jaridar Bloomberg yace Kudaden Dangote sun kari da dala Miliyan $401 a rana daya wanda shine kwatankwacin Naira Biliyan N601.

Hakan yasa yawan kudaden da ya mallaka suka karuwa zuwa Dala Biliyan 29.6.

Hakan yasa matsayin Dangote ya karu a tsakanin masu kudin Duniya inda a yanzu yake a mataki na 76

Karanta Wannan  Ana ci gaba da kiraye-kirayen cewa Jihohin Arewa da suka bada hutun Ramadan a makarantu basu kyauta ba, inda Kungiyar Kiristocin CAN tace ko Saudi Arabia da UAE basu bayar da hutu a makarantu ba saboda Ramadan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *