
Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta bayyana cewa, a Kaduna akwai Wasu daga cikin musulmai dake cin nama kazantacciyar halitta, Alade.
Tace kuma suna shan giya da mu’amala da matan banza.
Ta bayyana hakane a matsayin martani da wani yace mata arna na cin Naman kare.