Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Naji Soja Boy yayi sabuwar Waka me suna da Tif da Taya, saidai mutane sun ki sauraren wakar, muna nan muna Addu’ar kada Allah ya bashi abinda yake so>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa ya ji Soja Boy yayi sabuwar Waka me suna da Tif da Taya amma bata samu karbuwa ba.

Malam yace Soja Boy na neman sunane amma sai Allah ya hanashi, ya na ta waka amma taki karbuwa.

Malam yace suna nan sunata Addu’ar Allah kada ya bashi abinda yake so tunda lalata tarbiyyar ‘ya’yan mutane ya saka a gaba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wai ku 'yan Najeriya kun rainamu koh, kuna ganin ba zamu iya da sojojin Amurka ba? To Wallahi Kharo da kaiy kawai idan nawa Sojan Amurka ko shurhawa ba zai yi ba>>Inji Wannan sojan Najeriyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *