Wednesday, April 8
Shadow

Najeriya ta kori ‘yan kasashen China ,Philippines, Tunisia, Malaysia, Pakistan, Kyrgyzstan, da Timor-Leste su 51 zuwa kasashensu saboda aikata Laifuka

Hukumomi a Najeriya sun kori ‘yan kasashen waje 51 zuwa kasashen su saboda aikata laifuka da suka hada da zamba ta yanar gizo.

‘Yan kasashen da aka kora sun hada da China ,Philippines, Tunisia, Malaysia, Pakistan, Kyrgyzstan, da Timor-Leste.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Munji Dadin Abinda Kwamitin Shura na Kano suka yi game da Malam Lawal Triumph, Yanzu muna jiransu su kira wadanda suka cewa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Raqumi da Hankaka suma su kawo hujja a litattafan da suka samo hakan>>Inji Shugaban Izala, Sheikh Bala Lau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *