Saturday, June 27
Shadow

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tura sunan Dr. Bernard Mohammed zuwa Majalisa dan a tantanceshi a matsayin Minista

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aikawa majalisar Tarayya sunan Dr. Bernard Mohammed dan a tantanceshi a matsayin Minista.

Dr. Bernard Mohammed ya fito ne daga jihar Filato.

Saidai zuwa yanzu ba’a san ministan menene za’a bashi ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Rigar da diyar Ministan kasar Iyran dake kula da tabbatar da saka hijabi ta saka a wajan Bikinta ta jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *