Friday, December 5
Shadow

Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da dansa wanda shima a yanzu ya zama janar

Tsohon shugaban kasa, Janar Olusegun Obasanjo me ritaya tare da dansa, Brigadier General Adeboye Obasanjo kenan a wannan hoton.

Hoton ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda akai ta sam barka

Karanta Wannan  Ya kamata a jinjinawa Atiku Abubakar kan kokarin gyaran tattalin arzikin da yayi>>Inji El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *