Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Abin Kunya, wasu ‘yan Najeriya suka rika rokon ‘yan kwallon kafar kasar Africa ta Kudu abinci a jihar Ogun

Bidiyon abin kunyar da ya faru a jihar Ogun na ta yawo a kafafen sadarwa inda aka ga ‘yan Najeriya na rokon ‘yan kwallon kafar kasar Africa ta Kudu abinci.

‘Yan kwallon wanda suka je filin kwallo na MKO Abiola dake Abeokuta dan wasa da Remo Stars sun rika jefawa ‘yan Najeriyar sauran abincin da suka ci suka rage.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da mutanen.

Kalli Bidiyon anan

https://www.youtube.com/watch?v=cq1Y4xEJEDo?si=MlWRJFlqZGtx8RYH
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni Musulmi ne amma zan iya komawa Kirista, Ina nan ina bincike, idan kuka ji na koma Kirista kada ku yi mamaki>>Inji sha'aban Shaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *