Wani dan Darika ya jawo Muhawara me zafi sosai bayan da yayi ikirarin cewa Sheikh Tijjani Yafi Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)
Ya bayyana cewa, su akan karantarwar da aka dorasu kenan amma idan ya gane gaskiya zai canja