Thursday, November 12
Shadow

Maryam Yahya na shan Ruwan Allah wadai bayan data saki Hotuna da Bidiyo ba rigar Mama

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahya ta saki sabbin zafafan Hotuna saidai a yayin da wasu ke yabawa, wasu tambayarta suka rika yi ina rigar mamanta.

Wasu kuwa sun rika mata Addu’ar shiriya.

Wasu na ganin wannan shigar bata dace da diyar Hausawa ba.

Karanta Wannan  Duk me Tambayar me aka yi da kudin Tallafin man fetur, ya zo jihar Nasarawa ya gani>>Inji Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *