
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahya na ci gaba da daukar Hankula bayan da take ci gaba da sakin hotuna da Bidiyon ta babu rigar mama.

A baya dai ta rika shan suka duk da wasu na yabawa.

Hakanan a wannan karin ba wasu sun yaba inda wasu suka ci gaba da jawo hankalinta ta daina.