Friday, December 5
Shadow

Hattara: Wallahi Duk sojhan America da ya Shyigho Najeriya saidai Bhuzunsa>>Inji Mawakin Najeriya, Portable

Mawakin Kudu, Portable ya gargadi sojojin America da cewa kada su shigo Najeriya.

Portable ya bayyana cewa, Duk sojan America da yayi gigin Shigowa Najeriya ba lallai ya koma gida ba.

Ya bayyana hakane a wata hira da suka yi da wani sojan kasar Amurka dan Asalin Najeriya.

Portable yace me yasa sojan bai tsaya yawa kasarsa yaki ba?

Karanta Wannan  Aminu Ado Bayero Ya Daina Bari Lauyoyi Suna Damfararsa Domin Ko An Koma Kotu Ma Sanusi II Ne Sarki, Inji Lauya Femi Falana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *