Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyo:Ni dai indai da wannan makamin ne zamu Yhaqi America to dan Allah Tinubu ya baiwa Trump hakuri kawai dan ban Shirye Tafiya Lahira ba

Wannan bawan Allahn ya dauki hankula bayan da yace in dai da wannan makamin ne Najeriya zata yaki Amirka to yana kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya baiwa Amirka Hakuri dan shi bai shirya Mutuwa ba.

Bidiyon da yayi wannan jawabi ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ban ce 'yan Najeriya basu iya Turanci ba, an min muguwar fassara ne, Inji Shugaban Kenya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *