Monday, December 15
Shadow

Aliko Dangote, Nuhu Ribadu, Matawalle sun yi sallar Idi tare da shugaban kasa, Tinubu

Babban Attajirin Najeriya, Aliko Dangote da me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu da karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle ne suka yi Sallar Idi tare da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu A Legas.

Ga totunan kamar haka:

Karanta Wannan  ADC ba barazana bane: Cikin Sauki Tinubu zai samu kuri'u Miliyan 15 a zaben 2027 ya lashe zabe>>Inji wani na hannun damar shugaban kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *