Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon:Tsohuwa me rawa a kafafen sada zumunta ta dauki hankula

Wannan wata tsohuwa ce dake saka wakoki tana rayeraye a kafafen sada zumunta wadda lamarinta ya dauki hankula sosai.

Da yawa dai na mamakin ganin yanda take rawa haka:

Kalli Bidiyonta anan

Karanta Wannan  Na Fi Son Na Auri Namiji Dogo Kuma Mai HaĆ™uri, Inji Rayya Ta Shirin 'Kwana Casa'in'

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *