Wednesday, April 8
Shadow

Yayin da Sanata Godswill Akpabio ke jin tsoron Zhaghin Shugaban kasar Amurka Donald Trump, Sanata Ali Ndume yace yace Trump din Daqiqi ne

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Sanata Ali Ndume daga jihar Borno ya bayyana Shugaban kasar Amurka, Donald Trump a matsayin wanda ya jahilci lamarin matsalar tsaron Najeriya.

Sanata ali Ndume na martanine a gidan Talabijin na Arise TV ga barazanar shugaban kasar Amurka, Donald Trump ta kawowa Najeriya hari saboda kashe wadanda ya kira ‘yan ta’adda masu kashe Kiristoci.

Sanata Ali Ndume yace matsalar tsaron Najeriya an kwashe kusan shekaru 16 ana fama da ita kuma ta taba kowane addini, ya danganta da inda lamarin ya faru.

Yace Trump ya jahilci matsalar ne shiyasa yake wannan magana.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo inda Sheikh Dr. Musa Salihu Alburham yake cewa, Digital Imam yanda ya mayar da Wiy wiy kamar shayi, sannan ya yiwa 'yan mata da dama.... Bidiyon ne dai yasa 'ya'yan Digital Imam Mayar da Raddi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *