Wannan wani dan Najeriya ne da ya fito zanga-zanga shi kadai a Abuja inda yake kiran ga Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya zo ya cecesu.