Friday, December 5
Shadow

Idan Iyayen ka na da bukatar Abinci, matarka nada bukata, kuma baka da watadatar ciyar dasu duka, Matarka zaka ciyar>>Inji Malam

Malam ya bayyana cewa, idan iyaye na da bukata mata na da bukata kuma mutum bashi da ikon ciyar dasu su duka, to matar za ciyar.

Sannan malam yace idan mutum bashi da abincin da zi iya ciyar da matarsa, to su rabu.

@ummulbaneert

Tsakanin iyaye da Mata wanne ne wajibi a ciyar da su❔

♬ original sound – Hafsat Ibrahim Adam🧕✅
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Itama Saima Muhammad ta alakanta Lalacewar Rayuwar Ummi Nuhu da rashin bin iyaye, Ji Abinda tace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *