Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashiyar Inyamura tace Musulmi Bahaushe take son aure

Wata matashiyar Inyamura a bayyana cewa bata son yin aure daga garinsu.

Tace Musulmi Bahaushe take son aure.

Saidai tace kamin a yi auren akwai sharadin ba zai mata kishiya ba sannan ba zata chanja Addinin ta ba.

@spinning_tops

Very intelligent, outspoken, smart and brilliant Ebonyi state girl but unfortunately easterners part of Nigerian disappointed us in her upbringing and mindset. At this point, northerners have won 🏆. Igbos have lost . What could be her reasons for saying all this in this video? #fypppppppppppppppppppppppp #fypppppppppppppppppppppppp

♬ original sound – SPinninG ToPs
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mu 'yan Fim mun fi malaman Wahabiyawa wanda basa ganin Kimar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Ilimi>>Inji Tijjani Faraga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *