Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Tulin kudin da wani dan Siyasa daga Arewa ya tara zai rabawa mutanensa sun dauki hankula

Wannan Bidiyon na wani dan siyasa daga Arewa da ya tara kudi za rabawa Talakawansa ya dauki hankula saboda yawan kudin.

Wasu daga kudu sun rika tambayar ko mutanen Arewa na da Injin Buga kudi ne?

https://twitter.com/dammiedammie35/status/1989434808951574534?t=WBIQ9YBlo1B4NWGAe2KiIQ&s=19
Karanta Wannan  Matatar man fetur ta Dangote ta rage farashin man fetur dinta da Naira 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *