
Tsohuwar matar Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin wadda ya saka kwanannan, watau Maryam ta yi fatan a samu wani Minista ya aureta shi kuma Gfresh Al-amin Baqin ciki ya Hallaqashi.
Ta wallafa hakanne a shafinta na Tiktok.
Wani ne ya mata comment din hakan inda saboda jin dadi da amincewa da comment din ta hadashi da hotonta ta dora a shafinta.
