Wednesday, April 8
Shadow

Bana alfahari da kasancewa dan Najeriya >>Inji Mawaki Burna Boy

Tauraron mawakin kudu, Burna Boy ya bayyana cewa, baya Alfahari da kasancewa dan Najeriya.

Ya bayyana hakane a hira da dashi inda yace bai ga wani abu na Alfahari ba a Najeriya.

Karanta Wannan  An hana bude wajan Sayarda Pizza a kasar Ingila saboda tana sa yara kibar data wuce kima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *