Thursday, February 26
Shadow

Da Duminsa: Ministan Tsaro, Muhammad Badaru ya sauka daga mukaminsa inda ya bayar da dalilin rashin Lafiya

Ministan tsaro, Muhammad Badaru ya Ajiya mukaminsa inda ya bayar da dalilin rashin lafiya.

Badaru ya aikewa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da wasikar ajiye aikin a ranar 1 ga watan Disamba.

Kuma me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce shugaba Tinubu tuni ya amince da wannan ajiye aikin inda ya godewa Badaru bisa gudummawar da ya bayar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bana yayi kira ga Hisbah da Abba El-Mustapha su kama Rarara su hukuntashi saboda Bidiyon daya nuna Rarara din yana taba Khugun wata Amarya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *