Friday, December 5
Shadow

A yayin da yake sukar Gwamnatin Muslim Muslim, an gano cewa Rev. Ezekiel Dachomo na daga cikin wadanda matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta rabawa kudade a jihar Filato

A wata hira da Channels TV suka yi dashi, Rev. Ezekiel Dachomo ya bayyana cewa, mulkin Muslim Muslim shine babbar cin zarafi da akawa Kiristoci a Najeriya.

Saidai wasu sun zakulo sunansa a cikin wadanda auka amfana da tallafin kudaden da matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta bayar a jihar Filato.

Da yawa dai sun bayyana cewa, bai kamata yana zagin wannan gwamnati ba musamman lura da cewa ya amfana da ita.

Karanta Wannan  Ta yaya ake tantance labari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *