Wannan wata babbar hanya ce da aka tare a Kano dan yin Bikin Saukar wasu ‘yan Islamiya da ya jawo cece-kuce.
Daya daga cikin masu motoci dake bin hanyar ne ya koka.