Monday, September 21
Shadow

Rabin Abuja Gidajen Inyamurai ne>>Inji Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa, rabin Abuja Inyamurai ne suka mallaketa

Hakanan rabin Legas ma kusan sune.

Yace Inyamurai na da matukar muhummanci wajan ci gaban Najeriya.

Yace duk inda kaje a fadin Najeriya baka ga Bahaushe ko Inyamuri ba to kada ka zauna.

Ya bayyana hakane a wajan taron tattalin arziki da aka yi a jihar Imo.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Adam A. Zango ya bayyana cewa zai sakawa Mataimakin shugaban kasa da wani abu da shi Kashim Shettima ba zai iyawa kansa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *