Friday, December 5
Shadow

Wannan wane irin rashin Tausai ne haka, Kalli Bidiyon Me gida ya watsar da kayan wani mutum da aka yi Ghàrkùwà dashi bayan kudin haya sun kare

Wannan Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sadarwa inda ya nuna yanda wani me gidan haya ya watsawa wani mutuk kaya waje bayan da kudin hayarsa suka kare.

Saidai abinda ya fi baiwa mutane mamaki shine mutumin na can a hannin Tshàgyèràn Dhàjì ana faman yanda za’a karboshi.

Kuma me gidan ya sani amma yace ba ruwansa.

Karanta Wannan  YAN,U-YANZU: Gwamnan Kano Ya Buƙaci Mutumin Dake Shirin Tattaki Zuwa Wajensa Daga Jigawa Ya Koma Gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *