Monday, April 6
Shadow

Da Duminsa: Wani Jirgin Sojojin Saman Amurka ya sauka a Najeriya

Rahotanni daga Abuja sun bayyana cewa wani jirgin sojojin saman Amurka daya taso daga kasar ta Amurka me suna, A US Air Force C-37B ya sauka a Abuja.

Jirgin ya saukane a daren jiya.

Bayan Awanni 4 Jirgin ya kuma tashi zuwa kasar Ghana.

Brant Philip me kawo rahoto akan harkar tsaro a Afrika ne ya ruwaito wannan labari.

Karanta Wannan  Kungiyoyin fafutuka 51 sun nemi EFCC ta kama shugaban jam'iyyar APC Ganduje kan zargin Rashawa da Cin Hanci, an samu Shaidu 143 zasu bayar da shaida akan cewa ya aikata laifin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *