
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, akwai ‘ya’yan Itatuwa irin na gidan Aljannah a gidansa.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi bayan aurensa inda yake bayyana irin katan alatun dake gidansa.
Ya bayyana cewa akwai kwanciyar hankali a gidansa.
Gfresh ya bayyana cewa kuma ya gayawa matarsa irin sana’arsa kuma ta amince.