Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon da Hotunan katafaren gidan da Malam Aminu Saira Daraktan Labarina ya gina

Wadannan hotunan gidan Daraktan fim din Labarina Watau Malam Aminu Saira ya gina kenan.

Da yawa sun rika masa fatan Alheri.

Gidan dai ba’a dade da kammalashi ba.

https://www.tiktok.com/@mailafiyasairamovies/video/7581905158234213650?_t=ZS-927DshsFYrR&_r=1

Karanta Wannan  Gobara ta ƙone shaguna fiye da 100 a kasuwar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *