Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Sunana Musa Bello, na yi ridda na koma Kirista bayan na yi bincike akan Baibul>>Inji Wannan Bafulatanin

Wannan wani bafulatani ne da ya bayyana cewa, yayi ridda ya koma kirista bayan da yayi Bincike akan Baibul kuma ya fahimceshi.

Yace sunansa Musa Bello kuma ya fito ne daga jihar Kaduna.

Karanta Wannan  Hukumar 'yansandan Najeriya zata hukunta 'yansanda masu cin zalin Direbobi suna karbar musu kudi a jihohin Inyamurai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *