Monday, April 6
Shadow

Da Duminsa: EFCC ta gurfanar da Tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige a kotu bisa zargin Almindahana

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta gurfanar da tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige a gaban kotu dake Gwarimpa a Abuja Ranar Juma’a.

Ana mai zarge-zarge 8 ciki handda kumbiya-kumbiya wajan bayar da Kwangila.

Saida ya musanta duka zarge-zargen da ake masa.

Karanta Wannan  Duk da farashin Danyen Man fetur ya fadi a kasuwanin Duniya, 'yan kasuwar Man fetur na Najeriya sun bayyana dalilin da farashin man fetur din yaki sauka a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *