Friday, July 17
Shadow

Gòbàrà ta taba tashi ta kama wani mùtùm ta cìnyè jìkìnsà amma bata Qònà kayan jikinsa ba

Malamin Kirista, Fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa akwai wani mutum da gobara ta taba tashi ta cinyewa jiki amma bata kona kayan jikinsa ba.

Yace dalili shine ya taba sanyawa kayan jikin mutumin Albaraka.

https://twitter.com/dammiedammie35/status/1999404522893115703?t=xWIMt5CdAwor7UPRofSbZA&s=19

Karanta Wannan  Kundin Adana Ababen Tarihi na Duniya ya cewa 'yar Najeriya dake shirin yin Alfasha da maza 100 a rana daya dan ta shiga cikin tarihi cewa baya ta'ammuli da ayyukan Alfasha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *