Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Mutanen Shafa Wali sukawa Hamisu Breaker kyautar sama da Naira Miliyan 7

Wannan Bidiyon ya nuna yanda Mutanen Shafa Wali sukawa Hamisu Breaker kyautar ban mamaki.

Shafa Wali ce da kanta ta bayyana kudade hadda dalolin Amurka da kujerar Umrah da sauransu da mutanenta sukawa Hamisu Breaker.

Tace itama kyautar da zatawa Hamisu Breaker na nan zuwa.

@goldeneventng

Shafa wali ta cika alkawari da tayi #uh2025

♬ original sound – GOLDEN EVENT NG
Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Yanda Sakkwatawa suka fito da yawa suka tarbi Tsohon Gwamnan jihar, Aminu Waziri Tambuwal bayan sakoshi daga hannun EFCC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *