Tsohuwar Matar Gfresh Maryam ‘yar Yola ta roki Allah ya kawo mata wanda zai biya mata aikin Hajji.
Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok bayan da aka ganta tana jan Charbi.