Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi da ya zana Matar Rarara, A’isha Humaira ya dauki hankula

Wani matashi da ya zana matar Rarara, A’ishatulhumaira ya dauki hankula.

Wasu sun yaba mai inda wasu suka kushe.

Saidai da yawa sun ce kada ya zana Rarara.

https://www.tiktok.com/@dear.mamah.art/video/7583626796495621397?_t=ZS-92F0xq8A76H&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tsohon Mijina, Sani Musa Mai Iska, kamin mu tafi Ingila malamin Islamiyane amma da muka je can sai ya koma shaye-shaye, da bin mata, ya zama dan iska hadda saka dan kunne>>Inji Fati Muhammad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *