Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon: An hango Rotimi Amaechi a Masallaci, da yawa sun ce siyasar 2027 ce ta kaishi

An hango Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi a masallaci.

Da yawa sun fassara hakan da cewa siyasar 2027 ce dake matsowa ta kaishi masallacin

Karanta Wannan  Gwamnatin jihar Sokoto ta fara biyan malaman firamare mafi ƙanƙantar albashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *