Monday, December 15
Shadow

Bidiyon taurarin fina-finan Hausa babu Filter ya dauki hankula

An ga taurarin Fina-finan Hausa Mata babu Filter a wani wajen da suka ziyarta.

An ga su Samha M. Inuwa, da Momi Gombe, da Amal Umar da sauransu duk da fuskokinsu na asli bau filter.

Da yawa dai sun bayyana mabanbanta ra’ayoyi kan Bidiyon.

Karanta Wannan  Akpabio zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa jana'izar Fafaroma Francis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *