
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a wadda a kwanaki ta dauki hankula saboda kawo wani kwado da tace tana hana mazakutar mazan aure tashi idan aka kulleshi ta tabbatar da yin amfani da kwadon akan mijinta.
Wasu abokansu ne suka tsokane ta da hakan kuma bata musa ba.
A karshe sai aka ga sun kashe ita da mijinta.