Monday, April 6
Shadow

Allah Sarki: Yayin da aka shiga yanayin Sanyi, Wannan bawan Allahn ya tara Almajirai yana basu kyatar Bargo da abinci

Wannan wani mutum ne da ya tara Almajirai yana basu kyautar Bargo da abinci yayin da aka shiga yanayin sanyi.

Da yawa sun rika shi masa Albarka.

Karanta Wannan  Ta yi tattaki daga Taraba Zuwa Abuja dan ta ga Salim Goje amma bata samu damar ganinsa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *