Friday, December 19
Shadow

Da Duminsa: Kotu ta bayar da belin tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige

Kotun tarayya dake Abuja ta bayar da belin Tsohon Ministan kwadago, Chris Ngige.

Hakan na zuwane duk da kin amincewa da bayar da belin da EFCC ta yi.

Ana zargin Chris Ngige da bayar da kwagila wadda ta zarta naira Naira Biliyan 2 da bata kamata ba a karkashin sa lokacin yana minista.

Karanta Wannan  Shahararren Dan Ťa'àďdar Nan Da Ya Addabi Ýankunan 'Yar Tashar Sahabi, Hanyar Dansadau Zuwa Magami Ya Bakunci Ĺahira, A Daidai Lokacin Da Ya Hadu Da Fushin Wasu Fusatattun Jaruman 'Yan Sakai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *