Sunday, December 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Garzali Miko ya dauki hankula saboda bin kwanukan mutane yana cin saura abinci a wajan biki

Tauraron fina-finan Hausa, Garzali Miko ya bayyana a wani Bidiyo yana daukar sauran abinci daga kwanukan mutane yana ci a wajan Biki.

Lamarin ya dauki hankula inda akai ta cece-kuce.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Jami'an DSS Sun Kama Wani Ejan Din PDP Da Kusan Naira Milyan 30 Domin Siyan Kuri'u A Yayin Zaben Cike Gurbi A Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *