Dubban Mutanene a kasar Ghana suka fito dan shiga cikin jirgin ruwan faston nan da yayi ikirarin wai ranar Kirsimeti za’a yi tashin Qiyama.
Lamarin ya baiwa mutane mamaki.