Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyon Bikin Iyamurai Musulmai da ya dauki hankula sosai

Wannan Bidiyon bikin na mata Inyamurai ya dauki hankula sosai inda ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Inyamuranne da kansu suka rika watsa wannan Bidiyon inda suka rika cewa suma suna da musulmai sosai kawai dai basu cika nuna kansu bane.

Karanta Wannan  Kowa ya ja daga a tsakanin jagororin Adawa na jam'iyyar ADC yace a bashi takara wa'adi daya zai yi, zasu kai labari kuwa?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *