December 25, 2025 by Bashir Ahmed An ga wani Fasto ya mayar da takardun Jarida kudi. Da yawa dai sun bayyana cewa wannan abu da yayi tsafine. https://twitter.com/ana_herleemerh/status/2003503844333093281?t=L6Usv0BNzttUg8lhAi_OkQ&s=19 Karanta Wannan WATA SABUWA: Duk rawar kai da iyayin Kwankwaso ba zai gaji ƙuri’un Buhari miliyan 12 ba -inji Umahi