Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar mawakiya, Tiwa Savage ta dauki hankula saboda kalar kayan data saka a wajan wani wasa da ta yi

Tauraruwar Mawakiya, Tiwa Savage ta sha ruwan Allah wadai saboda kayan data saka a wajan wani wasa da ta yi.

Da yawa sun ce bai kamata ta saka wadannan ayan data saka ba musaman lura da cewa ta haura shekaru 40 kuma ita uwace tana da da.

Karanta Wannan  Ji Yanda 'yansanda suka yi ta maza suka kashe Habu Dan Damisa duk da kokarin hanasu da wasu masu kumbar susa suka yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *