An ga wani Bidiyon da ya Nuna yanda jami’in DSS ya warce wayar wani dake daukar Bidiyon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a legas.
Lamarin ya farune yayin bikin Eyo Festival.